Takaitaccen Labarin Asibitin Bunkau Traditional Clinics

Asibitin Bunkau Traditional Hospital and Clinic asibitin bada maganin gargajiyar ne wanda aka gina a bara, an samar da  shi ne saboda bada magungunan gargajiya da na Musulunci a bangarori da dama. Likitan adibitin watau

Dr. Adamu Ahmad Bunkau yafi bada karfi a kan inganta garkuwan jiki maimakon naida hankali wajan kwayar cuta.

Ya kara dacewa mu:-

“An horar da mu wajen ba da muhimmanci a kan garkuwar jiki maimakon ciwo. Idan aka inganta garkuwar to itace zata kare kanta daga cututtuka saboda mun gano cewa garkuwar jiki ita ce ginshikin dan Adam wadda karfinta ke tabbatar da lafiyar mutum.

Idan babu garkuwar jiki mai inganci to lallai kowane irin ciwo mara inganci zai iya shiga jikin dan Adam.

Dr. Adamu Ahmad Bunkau
       (Chief Consultant)